‘Barayin Mashin A Jahar Kaduna, Najeriya

Jami’an tsaro na NSCDC, wato Civil Defence, a garin Kaduna sun gabatar da wasu barayin mashin su uku da suka addabi Al’ummar jahar.

Sun gabatar da su ne ga manema labarai a ofishinsu dake jahar, a arewacin kasar.

Wayanda aka  kama su ne, Nasiru Musa dan shekara 32, mazaunin zaria, da Jibril Gambo, mazaunin Mando, dan shekara 21, sai Ibrahim isma’il shima, mazaunin mando, dan shekara 24, duk a jahar ta kaduna.

 

 

Please Leave a Reply

%d bloggers like this: